Rundunar sojin Nijeriya, ta kaddamar da shirin rawar dajin ta kashi na uku mai taken‘Rawar Mesa’a yankin Arewa maso kudancin Nijeriya, domin ci-gaba da tunkarar matsalolin tsaro dake addabar kasar nan.
Babban hafsan sojojin Nijeriya Janar Yusuf Tukur Buratai, yayin da yake kaddamar da shirina Birnin Kebbi, inda yacemanufar shirin shine magance matsalolin tsaro da ke kunno kai gabanin zaben shekara ta 2019.

Tsaro: Sojoji Sun Kaddamar Da Atisayen ‘Rawar Mesa’ A Kebbi newspaper mockup | |
2 Likes | 2 Dislikes |
304 views views | 8.43K followers |
News & Politics | Upload TimePublished on 11 Jan 2019 |
No comments:
Post a Comment