Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, ta ce ba zata sanar da sakamakon zabubbukan shekarav ta 2019 kai tsaye ta na’ura kamar yadda wasu ke tsammaniba.
Yayin wani taron masu ruwa da tsaki da hukumar tayi, shugaban hukumar zabe Farfesa Mahmoud Yakubu,ya ce babu wata doka data tilasta wa hukumar sa yin hakan.
Haka kuma, hukumar zaben ta yi wa ‘yan siyasar dake sayen katin zaben masu kada kuri’a gugar zana, tana mai bayyana yin hakan da cewa bata lokaci ne da asarar kudi kawai domin hukumar ta wuce nan a shirye-shiryenta na magance magudin zabe.
Ya ce wasu daga cikin masu sayen katin zaben dai, su na yin haka ne da tunanin zasu iya amfani da su ta haramtacciyar hanya a shafin hukumar na yanar gizo.

Gargadi: Sayen Katin Zabe Asarar Kudi Da Ba Ta Lokaci Ne Kawai - INEC newspaper mockup | |
1 Likes | 1 Dislikes |
18 views views | 8.43K followers |
News & Politics | Upload TimePublished on 11 Jan 2019 |
No comments:
Post a Comment